This is default featured slide 1 title

Go to Blogger edit html and find these sentences.Now replace these sentences with your own descriptions.

DANDALIN NISHADI

Sunday, July 7, 2019

A YAU NE FILM DIN "TRIDEV" NA KARUMI ★SUNNY DEOL ★JACKIE SHROFF ★NASEERUDDIN SHAH DA (MUGAMBO) YAKE CIKA SHEKARA 30.

A Yau Lahadi Ne Babban Film Din Nan Mai Taken "TRIDEV" Da Ya Tara Dandazon Manyan Taurari Irinsu "SUNNY DEOL" A Cikinsa Yake Cika Shekaru 30 Cif Cif Da Sakinsa A Kasuwa. Shirin Film Din Na ‘YAN MAZAN JIYA Da Aka Saka A Rana Irin Ta Yau Wacce Tayi Dai~Dai Da 7/7/1989 Shekaru Talatin Da Suka Shude Shirin Mai Launin "Artabu, Tsagwaron Jarumta, Dauki Ba Dadi Da Kuma Tsagwaron Tantiranci". Wanda "Rajiv Rai" Ya Bada Umarni Shirin Ya Samu Kyakkyawan...

Sunday, March 3, 2019

*DUNIYAR BOLLYWOOD*

#HappyBirthday32YearsAnniversary #ShraddhaKapoor Most Talented Beautiful And Versatile Actress of Bollywood <3 . TAKAITACCEN TARIHIN JARUMAR *********************************** . 3 March, 2019 ~~~~~~~~~• Ita Dai lWannan Gwarzuwa Mai Yayi Da Tauraruwarta Take Cigaba Da Haskawa A Harkar Fina-Finai Wacce Ta Xama "Super Star" A Dan QanQanin Lokaci, An Haifeta Ne A Ranar (3 March 1987) A Garin (Mumbai, Maharashtra, India) Wacce  A Yau Take Bikin...

Sunday, February 24, 2019

🎥RANA MAI KAMA TA YAU🎥

 🎬🎬🎬RANA MAI KAMA TA YAU🎬🎬🎬 .            ⬆^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^⬆ . Abubuwa Da Suka Faru A Rana Mai Kama Ta Yau (24, February) A Masana'antar Bollywood, Masa'antar Shirya Fina-Finai Mafi QoLoLuwa A Kasar India Gaba Daya. ****************************************** Tare Da Ni YUSUF ISYAKU TSAMIYAR KARA ********************************* 💢Idan Dai Bamu Manta Ba A Ranar Irin Ta Yau Ta Shekarar Da Ta Gabata...

Saturday, February 9, 2019

DUNIYAR KANNYWOOD

SABABBIN HOTUNAN JARUMAR KANNYWOOD NAFISAT ABDULLA...

Thursday, January 24, 2019

YADDA ZAKA TARA DATA DA KANKA KYAUTA A KOWANNE IRIN LAYI.

More Garabasar Kafin Aci Da Rabonka Hanzarta Ka Dauko Application Din Danna Kan Koren Rubutun Nan Domin Saukewa https://dent.app.link/f1JTqFl...

•••DUNIYAR BOLLYWOOD™•••

MUHIMMAN BAYANAI DANGANE DA JARUMA SONAKSHI SINHA {{SONA}} ************************************** . . Cikakken Suna: Sonakshi Sings Inkiyar Sunanta: Sona Sana'arta/Occupation: Jaruma Ranar Haihuwa: June 2, 1987 Birthplace: Patna, Bihar, India ****************************** 1- Abubuwan Da Suka Fi Burgeta:  Dancing, (Rawa) Photography, (Daukar Hoto) Watching Movies (Kallon Fina-Finai) 2- Launin Da Tafi So:  Green, (Kore) Yellow (Ruwan Dorawa) 3-...

A YAU NE FILM DIN "TRIDEV" NA KARUMI ★SUNNY DEOL ★JACKIE SHROFF ★NASEERUDDIN SHAH DA (MUGAMBO) YAKE CIKA SHEKARA 30.

A Yau Lahadi Ne Babban Film Din Nan Mai Taken "TRIDEV" Da Ya Tara Dandazon Manyan Taurari Irinsu "SUNNY DEOL" A Cikinsa ...