Shirin Film Din Na ‘YAN MAZAN JIYA Da Aka Saka A Rana Irin Ta Yau Wacce Tayi Dai~Dai Da 7/7/1989 Shekaru Talatin Da Suka Shude Shirin Mai Launin "Artabu, Tsagwaron Jarumta, Dauki Ba Dadi Da Kuma Tsagwaron Tantiranci". Wanda "Rajiv Rai" Ya Bada Umarni Shirin Ya Samu Kyakkyawan Yabo Daga Bangaren Manaxarta Hadi Da Makallata Inda Shirin Ya Samu Gagarumar Nassara Ta Fannin Kasuwancinsa Inda Ya QarQare A Matakin ~ßLUCKBUSTER Mataki Mafi Qololuwar Daraja Ta Biyu Bayan #ATBB Bugu Da Qari Film Din Yana Daya Daga Cikin Fina-Finai Guda 10 Da Suka Fi Kowanne Kawo Kudi A Shekarata #1989 Inda Shirin Ya QarQare A Mataki Na #3 Cikin Xafafa Goma.
Shirin TRIDEV Ya MatuQar Nishadantar Da Yan Kallo Domin Kuwa Shirin Ya Qunshi Duk Wani Nau'i Ko Launi Da Mai Kallo Xai Soo Da Ya JI Kuma Ya GA~NI A Cikin Shirin Film Kama Daga Fadace-Fadace, Soyayya, Tantiranci Da Sauransu...Bugu Da Qari Film Din Na Dauke Da Wakoki Masu Dadi Kwarai Da Gaske.
Idan Xamu Iya Tunawa Jaruman Wannnan Film Sun Qunshi...
•Jarumi SUNNY DEOL Wanda Ya Fito A Matsayin Inspector "Karan Saxena"
•NASEERUDDIN SHAH A Matsayin "Jay Singh"
•Jackie Shroff A Role Din "Ravi Mathur"
•Madhuri Dixit Ta Fito A "Divya Mathur"
•Yayin Da Kuma AMRISH PURI Wanda Aka Fi Sani Da (MUGAMBO) Ya Fito A Matsayin Azzalumin Film Din Mai Suna... Bhujang/Bhairav Singh.
Da Dai Sauran Jarumai Da Suka Taka Rawa A Cikin Katafaren Shirin Irinsu... SANGEETA BIJLANI Da A "Natasha Tejani" Sai ANUPAM KKHER Da Ya Fito A Matsayin "Commissioner Mathur" D.S.S
A Bangaren Award Kuwa Film Din Ya Samu Damar Shiga Takarar Lashe Lambar Yabo Na "35th Filmfare Award" Wanda Aka Qaddamar Karo Na (35) A Tarihin Award Din, A Yayin Da Shirin Ya Samu Damar Lashe Award Guda 2 Cikin Guda 5 Da Ya Samu Damar Shiga Takararsu Wato 2/5
Inda Ya Lashe Kyautar...
★Best Female Playback Singer
★Best Sound Recording
✍★YUSUFーSULTAN
0 comments:
Post a Comment