Thursday, January 24, 2019

•••DUNIYAR BOLLYWOOD™•••

MUHIMMAN BAYANAI DANGANE DA
JARUMA SONAKSHI SINHA {{SONA}}
**************************************
.
.
Cikakken Suna: Sonakshi Sings
Inkiyar Sunanta: Sona
Sana'arta/Occupation: Jaruma
Ranar Haihuwa: June 2, 1987
Birthplace: Patna, Bihar, India
******************************
1- Abubuwan Da Suka Fi Burgeta: 
Dancing, (Rawa)
Photography, (Daukar Hoto)
Watching Movies (Kallon Fina-Finai)

2- Launin Da Tafi So: 
Green, (Kore)
Yellow (Ruwan Dorawa)

3- Abincin Da Tafi So:
Chinese and Thai cuisine

4- Littafin Da Tafi So: The Da Vinci Code, Shantaram

5- Turaren Da Tafi So: Jean Paul Gaultier Classique, Victoria Secret’s Pink

6- Sauti Da Tafi So: Hip-Hop, Rock, Bollywood, Acid-Jazz.

7- Fina Finan Da Tafi So: Kuch Kuch Hota Hai, Dilwale Dulhaniya Le Jayenge, Lagaan, Madagascar, Love Actually, Notting Hill

8- Jaruman Da Tafi So: Hrithik Roshan, Russel Peters, Salman Khan

9- Jarumar Da Tafi So: Rani Mukherjee
Suturar Da Tafi So: Saree
_________________________________________
Jaruma Sonakshi Sinha Wacce Aka Haifeta A Ranar 2, June 1987, Wacce Ta Kasance Jarumar Shirin Fina-Finai Na Masana'antar Bollywood Kuma Ta Kasance Diya Ta Uku A Wajen 'Ya 'Yan Da Iyayenta Suka Haifa,  (Shatrughan Sinha Da Poonam Sinha) Kafin Ta Fara Shirin Film Ta Kasance *"costume designer"* Bayan Nan Ta Antayo Industry Da Shirin Da Yafi Kowanne Shirin Da Ya Kafa Tarihin Fin Kowanne Fim Amsar Kudi A Shekarata 2018 Fim Mai Taken Dabangg, Inda Ta Fito Tare Da Jarumi Salman Khan.
    Daga Nan Fa Tauraruwarta Ta Fara Haskawa Inda Sai Da Ta Fito A Fina-Finai Har Guda Hudu A Shekara Guda Cikin 2012 Inda Guda Uku Daga Cikin Shirin Sun Samu Gagarumar Nassara Ta Fannin Kasuwancinsu Wanda Suka Hada Da.... Rowdy Rathore,
Son of Sardar
Dabanng 2
Yayuin Da Shirinta Ya Fadi Ya Zama Flop A Box Office A Wancan Lokaci Shi Ns Joker.
Jaruma Sonakshi Sinha Wacce Ake Yiwa Inkiya Da Suna *Sona* Ta Samu Kyakkyawan Yabo Daga 'Yan Kallo Har Ma Da Manazarta Sanin Qididdiga Da Harkar Da Ta Shafi Fim Wato "Critics" Saboda Irin Rawar Ganin Da Ta Taka Ta A Zo A Gani A Cikin Lootera Wanda Ya Fita Cikin Shekarar 2013.
Tayi Finai-Finai Manya Bayan Nan Irunsu 

Once Upon A Time in Mumbai Dobaara!, 
R… Rajkumar
Holiday: A Soldier
Action Jackson
Akira
Da Dai Sauransu
Yanzu Haka Ana Sa Ran Sake Ganin Jarumar Cikin Shekarar Nan A Cigaban Shirin DABANGG 3. 

Mai Rubutu: #YUSUF_SULTAN

Related Posts:

0 comments:

Post a Comment

A YAU NE FILM DIN "TRIDEV" NA KARUMI ★SUNNY DEOL ★JACKIE SHROFF ★NASEERUDDIN SHAH DA (MUGAMBO) YAKE CIKA SHEKARA 30.

A Yau Lahadi Ne Babban Film Din Nan Mai Taken "TRIDEV" Da Ya Tara Dandazon Manyan Taurari Irinsu "SUNNY DEOL" A Cikinsa ...